Ebenezer Charles O. Addy (an haife shi a ranar 5 ga watan Nuwamba 1940) masanin ilimin zamantakewa ɗan Ghana ne kuma tsohon ɗan tsere wanda ya fafata a gasar Olympics ta bazara ta 1964. [1] Ya auri Marian Ewurama Addy, masanin kimiyyar halittu kuma mace ta farko 'yar Ghana da ta kai matsayin cikakkiyar farfesa a kimiyyar halitta.[2]

Ebenezer Addy
Rayuwa
Haihuwa 5 Nuwamba, 1940 (84 shekaru)
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Abokiyar zama Marian Ewurama Addy
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi 178 cm

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Ebenezer Addy at World Athletics

Ebenezer Addy at Olympedia

Ebenezer Addy at the Commonwealth Games

Federation



Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ebenezer Addy". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 14 May 2012.
  2. "Marian Ewurama Addy, Professor". www.ghanaweb.com . Retrieved 26 January 2020.