Dukawa unguwace a birnin kano, wacce ta shahara da sana'ar hannu[ana buƙatar hujja], kuma akafi sani da dukanci matasa a wannan unguwa suna yin abubuwa na fasaha kamar;jaka, kafet, takalmi, fiya, durin kado, takalmi, bell na fata wato mazagi,cika kayar karamar jakar hannu da dai sauransu daga usman nasidi ali dan masanin dukawa

Dukawa

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Ƙananan hukumumin a NijeriyaMinjibir
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Takalma

Manazarta

gyara sashe