Dominic Ayodele Solanke-Mitchell (an haife shi 14 Satumba 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na gefen Premier League AFC Bournemouth.

Dominic Solanke
Rayuwa
Cikakken suna Dominic Ayodele Solanke-Mitchell
Haihuwa Reading (en) Fassara, 14 Satumba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Brighton Hill Community School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-21 association football team (en) Fassara-
  England national under-20 association football team (en) Fassara-
Chelsea F.C.2014-201700
SBV Vitesse (en) Fassara2015-2016257
  Liverpool F.C.2017-2019211
AFC Bournemouth (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 29
Nauyi 75 kg
Tsayi 187 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe