Dogon Kawo
Ƙauye a Jihar Kano Najeriya
(an turo daga Dogon kawo)
Dogon Kawo gari ne dake jihar Kano a karamar Hukumar Tudun Wada, a mazabar yaryasa.
Dogon Kawo | |
---|---|
gunduma ce a Najeriya | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jihar Kano |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Tudun Wada |
Yana kan titin Zuwa jos wanda ya tashi daga kwanar dan gora (kafin mai yaki). [1]
Dogon Kawo gari ne wanda suke noman rani dana damina, suna da Arzikin Kubewa,Dankalin Hausa, Yalo, shinkafa.masara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.