Dogon Kawo

Ƙauye a Jihar Kano Najeriya

Dogon Kawo gari ne dake jihar Kano a karamar Hukumar Tudun Wada, a mazabar yaryasa.

Dogon Kawo
gunduma ce a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Ƙananan hukumumin a NijeriyaTudun Wada

Yana kan titin Zuwa jos wanda ya tashi daga kwanar dan gora (kafin mai yaki). [1]

Dogon Kawo gari ne wanda suke noman rani dana damina, suna da Arzikin Kubewa,Dankalin Hausa, Yalo, shinkafa.masara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe