Diana Esther Nwaiwu (an haife ta a ranar 10 ga watan Oktoba shekarar 1973) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Nijeriya wacce ta taka leda a matsayin mai tsaron raga ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Nijeriya . Ta kasance daga cikin atan wasan a farkon FIFA FIFA World Cup da kuma 1995 FIFA World Cup na Duniya [1] A matakin kulob din, ta yi wa Kakanfo Babes wasa a Najeriya. ta ksance daya daga cikin sanannun yan kwallo a Najeriya[2]

Diana Nwaiwu
Rayuwa
Haihuwa 10 Oktoba 1973 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Minsk (mata)-
Confluence Queens F.C. (en) Fassara-
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazarta

gyara sashe
  1. "FIFA Women's World Cup Sweden 1995 - Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 24 October 2007. Retrieved 2007-09-28.
  2. "FIFA Women's World Cup China 1991 - Technical Report" (PDF). FIFA Women's World Cup China 1991. FIFA. 1991. Archived from the original (PDF) on 27 December 2011. Retrieved 20 October 2016.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  • Diana Nwaiwu – FIFA competition record