Derek Prag
Derek Prag (6 Agusta 1923 – 20 Janairu 2010) ɗan majalisa ne a Biritaniya a Majalisar Tarayyar Turai na mazaɓar Hertfordshire daga 1979 zuwa 1994. Ya wakilci jam'iyyar European People's Party.
Derek Prag | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Hertfordshire (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Hertfordshire (en) Election: 1984 European Parliament election (en)
17 ga Yuli, 1979 - 23 ga Yuli, 1984 District: Hertfordshire (en) Election: 1979 European Parliament election (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Merthyr Tydfil (en) , 6 ga Augusta, 1923 | ||||||
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||
Mutuwa | 20 ga Janairu, 2010 | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Emmanuel College (en) | ||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Conservative Party (en) |
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haifi Prag a Merthyr Tydfil, Glamorgan, Wales[1]
Karatu da Aiki
gyara sasheYa halarci Makarantar Bolton dake Lancashire tun daga 1934 zuwa 1941 sannan ya karanta Harsunan Zamani a Jami'ar Cambridge. Ya fara aikin jarida kafin ya koma aiki da Tarayyar Turai.[2] A shekarar 1948 ya auri Dora,[3] sannan kuma ya kasance majibincin ƙungiyar matasa na Tarayyar Turai.[4] Ya haifi 'ya'ya uku: Nicholas, Stephen da Jonathan.
A baya Prag ya kasance shugaba na farko a ofishin Hukumar Tarayyar Turai a London, kuma tsawon shekaru yana jagorantar kungiyar London Europe Society. Ya yi aiki a hukumar EUbusiness, sabis na bayanan kasuwanci game da Tarayyar Turai.[5]
Dalilin Mutuwa
gyara sasheDerek Prag ya mutu a watan Janairun 2010 a dalilin ciwon zuciya, lokacin yana da shekaru 86.[6]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Your MEPs : Archives : Derek PRAG". European Parliament website. Retrieved 12 January 2008.
- ↑ "Bolton 'old boy' makes a stand for devolution". Bolton Evening News. 7 October 1997. Archived from the original on 10 July 2012. Retrieved 12 January 2008.
- ↑ "Focus: How to stay together". The Independent. 5 September 2004. Retrieved 29 January 2010.
- ↑ "Supporters of the European Union Youth Orchestra (EUYO)". The Independent. Archived from the original on 12 October 2009. Retrieved 29 January 2010.
- ↑ "EUbusiness.com - About Us". EUbusiness.com website. Retrieved 12 January 2008.
- ↑ "Tributes to former Hertfordshire MEP - News - Welwyn Hatfield Times". Whtimes.co.uk. Retrieved 29 November 2013.