Dejo Fayemi (An haife shi a 1933) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya ne. Ya buga ma Ƙungiyar ƙwallon Ƙafar ƙasar Nijeriya wasa daga shekarar 1959 zuwa shekarar 1961.

Dejo Fayemi
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 1933
Mutuwa Ibadan, 2 Disamba 2016
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya-
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.