Day of Destiny (fim)
Day of Destiny (Ranar Kaddara) fim da aka fi sani da DOD (Day of Destiny-atakaice kenan) fim ne na kasada na Najeriya na 2021 wanda Akay Mason da Abosi Ogba suka jagoranta kuma suka shirya. Abosi Ogba ya fara fitowa a matsayin darakta a wannan fim.[1] Yan wasan shirin sun hada da Olumide Oworu, Denola Grey, Norbert Young da Toyin Abraham a cikin manyan jaruman.[2][3] Fim ɗin ya dogara ne akan abubuwan ban mamaki na ’yan’uwa matasa biyu waɗanda suka yi tafiya a baya cikin shekaru 20 don canza arziki na iyali.[4] Har ila yau shi ne fim din kasada na iyali na Najeriya na farko da kuma fim din matafiya na farko a Najeriya kuma shi ne fim din Najeriya na farko da aka fitar a shekarar 2021.[5][6]
Day of Destiny (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | Day of Destiny |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , direct-to-video (en) da downloadable content (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | adventure film (en) , drama film (en) da science fiction film (en) |
Harshe | Turanci |
Launi | color (en) |
Wuri | |
Place | Najeriya |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Abosi Ogba (en) Akhigbe Ilozobhie (en) |
'yan wasa | |
Tarihi | |
Kyautukar da aka karba
| |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasan shirin
gyara sashe- Olumide Oworu as Chidi
- Denola Grey as Rotimi
- Norbert Young
- Toyin Abraham
- Jide Kosoko
- Blossom Chukwujekwu
- In Dima-Okojie
- Ireti Doyle
- Broda Shaggi
- Tega Akpobome
Lokacin da aka Saki fim din
gyara sasheTun da farko ya kamata a saki fim din ranar 30 ga watan Oktoba 2020 amma an canza ranar, zuwa ranar 1 ga watan Janairu 2021 saboda kawo karshen zanga-zangar SARS.[7] Fim ɗin ya fito a ranar 1 ga watan Janairu 2021 wanda ya yi daidai da Sabuwar Shekara kuma an buɗe shi zuwa ingantattun bita daga masu suka yayin da kuma fim din ya samu daukaka.[8] An sake shi akan dandakin kallo na Netflix ranar 13 ga watan Yuli 2021.[9]
Kyaututtuka da Ayyanawa
gyara sasheShekara | Kyauta | Iri | Mai karba | Sakamako | Madogara |
---|---|---|---|---|---|
2022 | Africa Magic Viewers' Choice Awards | Best Art Director | Chris Udomi | Pending | [10] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Anthill studios is set to release Nollywood's first-ever time travel film titled 'DOD'". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-02-19. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "'Day of Destiny' Berths". THISDAYLIVE (in Turanci). 2021-01-02. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "'DOD': Everything you need to know about Nigeria's first family adventure film". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-02-21. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "Nollywood Sci-fi Film, Day of Destiny Finally Hits Cinemas Nationwide". Channels Television. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "Watch the teaser for 'DOD' directed by Akay Mason and Abosi Ogba". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-06-29. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "You are being redirected..." businessday.ng. 2 December 2020. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "'D.O.D' producers confirm new release date". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-11-10. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "Here's the official trailer for 'DOD' starring Denola Grey, Toyin Abraham, Blossom Chukwujekwu". Pulse Nigeria. 2020-12-01. Retrieved 2021-01-13.
- ↑ "'DOD', 'Sanitation Day' coming to Netflix in July". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-06-29. Retrieved 2021-09-22.
- ↑ "2022 Africa Magic Awards Nominees don land- See who dey list". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-26.