Norbert Young ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya. Ya bayyana a cikin jerin kamar Third Eye, a Family Circle .Baya ga aikinsa a talabijin da fina-finai, [1] Young ya kuma bayyana a cikin wasanni da yawa da kuma shirye-shiryen mataki. [2]

Norbert Young
Rayuwa
Haihuwa Najeriya
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Urhobo
Harshen uwa Urhobo (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zama Gloria Young
Karatu
Harsuna Turanci
Urhobo (en) Fassara
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm6070540

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

Young ya fito ne daga Jihar Delta, ya auri 'yar wasan kwaikwayo Gloria Young .

Hotunan fina-finai

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Norbert Young:- Top 5 films of talented veteran actor Archived 2017-07-21 at the Wayback Machine, Chidumga Izuzu, PulseNG. 7 March 2015, Retrieved 7 June 2015
  2. Norbert Young... It's Showtime At 50. Modern Ghana.com, 6 June 2009.