David James Noble, (an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairun shekara ta 1982). yayi rayuwa a matsayin kocin kuma tsohon dan wasa, yana wasa a matsayin dan wasan tsakiya. A halin yanzu shine manajan St Albans City, a karo na biyu. Noble ya buga wasanni sama da 300 a gasar kwallon kafa ta Watford, West Ham United, Boston United, Bristol City, Yeovil Town, Exeter City, Rotherham United, Cheltenham Town da Oldham Athletic. A kasa da kasa, ya wakilci asalin kasarsa wato Ingila a matakan da suka kai kasa da shekara 21 kafin ya buga wasan kwallon kafa na kasa da shekaru 21 da B na Scotland.

David Noble
Rayuwa
Haihuwa Hitchin (en) Fassara, 2 ga Faburairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Arsenal FC1993-200300
Watford F.C. (en) Fassara2001-2002151
West Ham United F.C. (en) Fassara2003-200430
  Scotland B national football team (en) Fassara2003-20031
Boston United F.C. (en) Fassara2004-2006575
Bristol City F.C. (en) Fassara2005-200680
Bristol City F.C. (en) Fassara2006-2009777
Yeovil Town F.C. (en) Fassara2009-200920
Exeter City F.C. (en) Fassara2010-2012782
Rotherham United F.C. (en) Fassara2012-2014223
Cheltenham Town F.C. (en) Fassara2013-2014290
Exeter City F.C. (en) Fassara2014-2014110
Oldham Athletic A.F.C. (en) Fassara2014-201520
Exeter City F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
David Noble

Ayyukan kulob dinsa

gyara sashe

An haifi Noble a Hitchin, Hertfordshire . Ya fara aiki ne a matsayin mai horaswa a Arsenal, a inda kuma ya lashe Kofin Matasa na FA a shekara ta 2000. Farkon bayyanarsa na farko ya kasance a matsayin aro a Watford a kakar 2001-02, a karkashin jagorancin Gianluca Vialli; inda ya zira kwallaye sau ɗaya a kan Grimsby Town.

West Ham United

gyara sashe

A watan Fabrairun shekara ta 2003, Noble ya shiga West ham united a kan canjin kungiya na kyauta, ya sanya hannu kan yarjejeniya har zuwa karshen kakar 2003-04.[1] Ya fara bugawa a wasan kofin league darushden diamond a ranar 13 ga watan Agustan shekara ta 2003, inda ya buga cikakken minti 90 na nasarar 3-1, amma ya sami damar da aka iyakance kuma ya buga wasanni uku a matsayin mai maye gurbin a watan Agusta da Satumba.[2][3]

Boston United

gyara sashe

A watan Fabrairun shekara ta 2004, an ba da rancen Noble na wata daya ga kungiyar Boston United , bayan haka ya sanya hannu kan kwangila na dindindin, da farko har zuwa karshen kakar.[4][5][6]

Bristol City

gyara sashe

A watan Janairun shekara ta 2006, ya koma Bristol City Akan kudi £ 80,000, bayan ya ji daɗin zuwa aro a can. A ranar 13 ga watan Fabrairun shekara ta 2007, ya zira kwallaye ma middlebrough a zagaye na huɗu na FA Cup, amma mafi mahimmancin bugawa shi ne kwallaye biyu da ya zira ma rotherham united a ranar 5 ga watan Mayu wanda ya dawo da City cikin gasar.[7]

Birnin Exeter

gyara sashe

A ranar 4 ga watan Janairun shekara ta 2010, Noble ya sanya hannu a kungiyar League One ta Exeter City . An kira Noble a matsayin kyaftin din kulob din a kakar 2010-11.[8] Ya sanya hannu kan sabon kwangilar shekara guda a watan Yunin 2011. A watan Mayu na shekara ta 2012, Exeter ta saki Noble bayan an sake kulob din.[9]

Rotherham United

gyara sashe

Noble ya sanya hannu ga rotherham united a ranar 13 ga Yuli 2012.[10] Ya shiga garin chaltenham a kan aro a watan Satumbar 2013.[11]

Oldham Athletic da komawa Exeter City

gyara sashe

Noble ya shiga oldham city ba tare da kaidogin kwangila ba a watan Agusta 2014. Ya buga wasa sau biyu kafin a sake shi, an sake sanya hannu, kuma ya shiga Exeter City a aro a watan Satumba.[12] Ya buga wasanni 12 yayin da yake aro, sannan ya sake sanya hannu a Exeter a watan Janairun 2015 har zuwa karshen kakar.[13][14]

Birnin St Albans

gyara sashe

A ranar 28 ga watan Agustan shekara ta 2016, Noble ya shiga St Albans City na Kungiyar Kudancin Kasar. Ya kuma sanya hannu kan kwangilar watanni 18 a watan Disamba na shekara ta 2016 kuma a watan Maris na shekara ta 2017 ya zama kyaftin din kulob din.[15] A watan Nuwamba na shekara ta 2017, ya kuma zama koci a kulob din.[16]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Noble ya wakilci asalinsa wato Ingila a matakin kasa da shekara 16 da kuma , karkashin shekara 19, da kuma karkashin shekara 20.[17][18][19] Daga nan sai ya sauya ya buga wa Scotland wasa. Ya buga wasanni biyu a matakin kasa da shekara 21, [20] kuma ya taka leda a wasan Scotland na gaba da Turkey B a ranar 25 ga Fabrairu 2003.[21]

Ayyukan horarwa

gyara sashe

Bayan korar Ian Allinson a matsayin manajan St Albans City a watan Satumbar 2022, Noble ya ɗauki matsayin Babban Kocin na wucin gadi.[22] A ranar 19 ga Nuwamba 2022, an ba Noble rawar na dindindin bayan nasarar kashi 55% a duk lokacin da yake kula da shi.[23]

St. Albans ya gama kakar wasa ta yau da kullun a matsayi na 6 kuma ya kai wasan karshe na Kudancin, ya shawo kan Chelmsford City da Dartford (a kan fenaraci kafin ya rasa wasan da ci 4-0 ga Oxford City. A ranar 26 ga watan Janairun 2024, an nada Noble a matsayin kocin kungiyar Wealdstone ta National League a kan yarjejeniyar shekaru biyu da rabi.[24] An dakatar da kwangilarsa bayan kwanaki 73 kawai, inda ya lashe wasanni uku kawai daga cikin wasanni 17 da ya yi a duk fafatawa.[25] A ranar 17 ga Mayu 2024, Noble ya koma St Albans City a matsayin manaja.[26]

Kididdigar aiki

gyara sashe
fitowa, kwallayen kulob da kuma gasa
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Arsenal 2001–02 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2002–03 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Watford (loan) 2001–02 First Division 15 1 0 0 3 0 18 1
West Ham United 2003–04 First Division 3 0 0 0 1 0 4 0
Boston United 2003–04 Third Division 14 2 14 2
2004–05 League Two 32 3 3 1 1 0 0 0 36 4
2005–06 League Two 11 0 1 0 1 0 0 0 13 0
Total 57 5 4 1 2 0 0 0 63 6
Bristol City 2005–06 League One 24 1 24 1
2006–07 League One 26 3 2 1 1 0 3 0 32 4
2007–08 Championship 26 2 1 0 0 0 3 1 30 3
2008–09 Championship 9 1 0 0 0 0 9 1
Total 85 7 3 1 1 0 6 1 95 9
Yeovil Town (loan) 2008–09 League One 2 0 0 0 0 0 0 0 2 0
Exeter City 2010–11 League One 0 0 0 0
2010–11 League One 36 0 1 0 1 0 4 0 42 0
2011–12 League One 42 2 1 1 2 0 1 0 46 3
Total 78 2 2 1 3 0 5 0 88 3
Rotherham United 2012–13 League Two 22 3 0 0 1 0 1 0 24 3
2013–14 League One 0 0 1 0 1 0
Total 22 3 0 0 2 0 1 0 25 3
Cheltenham Town (loan) 2013–14 League Two 29 0 0 0 1 0 30 0
Oldham Athletic 2014–15 League One 2 0 2 0
Exeter City 2014–15 League Two 15 0 1 0 0 0 16 0
2015–16 League Two 30 0 2 0 1 0 0 0 33 0
Total 45 0 3 0 1 0 0 0 49 0
St Albans City 2016–17 National League South 31 2 3 0 2 0 36 2
2017–18 National League South 38 3 2 0 4 1 44 4
2018–19 National League South 16 1 3 0 3 1 22 2
2019–20 National League South 30 0 1 1 2 0 33 1
2020–21 National League South 8 0 2 0 1 0 11 0
Total 123 6 11 1 12 2 146 9
Career total 461 24 23 4 13 0 25 3 522 ==

Manazarta

gyara sashe
  1. "Noble signs for Hammers". BBC Sport. 11 February 2003. Retrieved 13 February 2019.
  2. Empty citation (help)
  3. Empty citation (help)
  4. "Boston United squad 2004/2005". BUFC.drfox.org. Ken Fox. Retrieved 3 June 2021.
  5. Empty citation (help)
  6. "Noble seals Pilgrims switch". BBC Sport. 23 March 2004. Retrieved 13 February 2019.
  7. Pickup, Oliver (6 May 2007). "Noble deeds lift up City". The Observer. Retrieved 3 June 2021.
  8. "Exeter City select David Noble as captain". BBC Sport. 3 August 2010. Retrieved 3 June 2021.
  9. "Grecians offload quartet". Sky Sports. 21 May 2012. Retrieved 3 June 2021.
  10. "Rotherham United sign David Noble". BBC Sport. 13 July 2012. Retrieved 3 June 2012.
  11. "Cheltenham: Rotherham midfielder David Noble joins on loan". BBC Sport. 2 September 2013. Retrieved 3 June 2021.
  12. "David Noble: Midfielder re-joins Grecians on loan from Oldham". BBC Sport. 12 September 2014. Retrieved 3 June 2021.
  13. Samfuri:Soccerbase season
  14. "David Noble and Alex Nicholls: On-loan pair sign for Exeter City". BBC Sport. 6 January 2015. Retrieved 3 June 2021.
  15. "David Noble". St Albans City F.C. Retrieved 3 June 2021.
  16. Metcalfe, Neil (24 November 2017). "Noble proud of new role at St Albans City as he gets set for life after playing days". Herts Advertiser. Retrieved 3 June 2021.
  17. "Match results under 16 1990–2000". England Football Online. Chris Goodwin & Glen Isherwood. 6 January 2021. Retrieved 3 June 2021.
  18. "Match results under 19 1991–2010". England Football Online. Chris Goodwin & Glen Isherwood. 30 May 2021. Retrieved 3 June 2021.
  19. "Match results under 20 1981–2019". England Football Online. Chris Goodwin & Glen Isherwood. 2 June 2021. Retrieved 3 June 2021.
  20. Samfuri:Hugman
  21. "Future Cup 2003". Scottish Football Association. Archived from the original on 5 July 2008.
  22. Tyrer, Will (2022-09-29). "Club Statement: Ian Allinson". St Albans City FC (in Turanci). Retrieved 2022-10-23.
  23. "David Noble appointed Head Coach". www.stalbanscityfc.com. 19 November 2022. Retrieved 22 November 2022.
  24. "New Manager: David Noble". www.wealdstone-fc.com. 26 January 2024. Retrieved 27 January 2024.
  25. "Statement: David Noble". www.wealdstone-fc.com. 7 April 2024. Retrieved 7 April 2024.
  26. "Welcome home, David Noble!". www.stalbanscityfc.com. 17 May 2024. Retrieved 23 May 2024.