David Cameron a shekara ta 2010.

David Cameron ɗan siyasan Birtaniya ne. An haife shi a shekara ta 1956 a Marylebone, London, Birtaniya. David Cameron ne firaministan Birtaniya ne daga Mayu 2010 zuwa Yulin shekarar 2016 (bayan Gordon Brown - kafin Theresa May).