Gordon Brown
Gordon Brown ɗan siyasan Birtaniya ne. An haife shi a shekara ta 1951 a Giffnock, Scotland, Birtaniya. Gordon Brown firaministan Birtaniya ne daga watan Yuni shekarar 2007 zuwa watan MAYU shekarar 2010 (bayan Tony Blair - kafin zuwan David Cameron.[1][2]