Davide Biraschi[1] [2] [3] [4]

David Biraschi
Rayuwa
Haihuwa Roma, 2 ga Yuli, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2013-201330
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2013-201350
U.S. Grosseto 1912 (en) Fassara2013-2015330
U.S. Avellino 1912 (en) Fassara2015-2016360
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2016-201750
Genoa CFC (en) Fassara2016-840
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 73 kg
Tsayi 182 cm

Davide Biraschi (an haife shi a ranar 2 ga watan Yuli a shekarar 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A.

Aikin Kulob gyara sashe

A ranar 17 ga watan Janairun 2022, Biraschi ya saka hannu a kungiyar Fatih Karagümrük wanda ke a kasar Turkiyya akan aro.(renews)

Rayuwar Sirri gyara sashe

A ranar 2 ga watan October 2020, Biraschi ya kamu da ciwon COVID-19.

Manazarta gyara sashe