Dapchi

Gari ne ƙaramar hukuma a Najeriya

Dapchi Gari ne, a jihar Yobe, arewa maso gabashin Najeriya. Yana da tazarar kilomita saba'in da bakwai kudu da kan iyaka da kasarNijar.

Tarihi gyara sashe

A ranar goma sha tara ga watan Fabrairun 2018, 'yan Boko Haram sun sace 'yan mata 110 a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnati da ke Dapchi. A ranar ashirin da daya ga Maris, 2018, 101 daga cikin 'yan matan an mayar da su garin.