Danjuma ko Jume mace kuma Jummai ko Juma suna ne da Hausawa mazauna yammacin Afirka ke amfani da shi . A harshen Hausa, Danjuma na nufin “wanda aka haifa ranar Juma’a”. [1]

Danjuma
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Fitattun mutane masu suna

gyara sashe
  1. "Danjuma - Baby Name Meaning, Origin and Popularity". www.thebump.com (in Turanci). Retrieved 2024-10-15.