Daniel Olmo Carvajal (an haife shi ne a ranar 7 ga watan Mayu na shekarar 1998), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Bundesliga na RB Leipzig da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Spain . Zai iya taka leda a matsayin ko dai mai kai hari ko kuma winger .

Dani Olmo
Rayuwa
Cikakken suna Daniel Olmo Carvajal
Haihuwa Terrassa (en) Fassara, 7 Mayu 1998 (26 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Mahaifi Miguel Olmo Forte
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara2006-2007
  FC Barcelona2007-2014
  Spain national under-16 association football team (en) Fassara2014-201430
GNK Dinamo Zagreb Academy (en) Fassara2015-2017253
  Spain national under-17 football team (en) Fassara2015-201591
  GNK Dinamo Zagreb (en) Fassara2015-20208020
  Spain national under-18 football team (en) Fassara2016-201621
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2018-2019146
  Spain men's national football team (en) Fassara2019-no value4011
  RB Leipzig (en) Fassara2020-ga Augusta, 202410717
  FC Barcelonaga Augusta, 2024-no value55
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
Mai buga tsakiya
Lamban wasa 20
Nauyi 68 kg
Tsayi 176 cm
Dani Olmo a filin wasa
Olmo (dama) da Serge Gnabry na Bayern Munich a cikin 2022 DFL-Supercup

Rayuwa ta siri

gyara sashe

Mahaifin Olmo, Miquel, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mai ritaya. wanda ya taka leda a matsayin dan wasan gaba, ya taka leda da fasaha a ƙananan kungiyoyin. Babban ɗan'uwan Dani Carlos shima ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma yana taka leda ne a matsayin mai tsaron raga; ya shafe shekaru da yawa a can kasar ta Croatia, a ajiyar kungiyar Dinamo da kuma Lokomotiva Zagreb . Olmo yakan yi magana da yaren Croatia sosai.

Kididdigar sana'a

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Dani_Olmo