Rubutun tsutsaDame Maria Amieriye Osunde (1928–2008) malamin Najeriya ne wanda ta kafa makarantar Auntie Maria .

Dame Maria Amieriye Osunde
Rayuwa
Haihuwa Kazaure, 13 Satumba 1928
ƙasa Najeriya
Mutuwa Kazaure, 2008
Sana'a
Sana'a mai karantarwa

Paparoma John Paul na biyu ne ya karrama ta da lambar yabo ta Benemerenti a shekarar 1993, sannan kuma ta samu lambar yabo ta kwarewa daga Muhawarar Makarantun Sakandare na Shugaban Kasa, Najeriya, reshen jihar Edo.