Marshmello
(an turo daga Cristopher Comstock)
Cristopher Comstock
Marshmello | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Christopher Comstock |
Haihuwa | Philadelphia, 19 Mayu 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta | Shipley School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | disc jockey (en) da mai tsara |
Kyaututtuka |
gani
|
Sunan mahaifi | Marshmello da Dotcom |
Artistic movement |
future bass (en) trap music (en) progressive house (en) electro house (en) electronic music (en) |
Kayan kida |
digital audio workstation (en) synthesizer (en) Jita |
Jadawalin Kiɗa |
Monstercat (en) OWSLA (en) Spinnin' Records (en) RCA Records (mul) Astralwerks (en) Asylum Records (en) Def Jam Recordings (mul) Interscope Records (mul) |
IMDb | nm9379727 |
marshmellomusic.com da MelloGang.com |
Yakasance Dj ne ɗan ƙasar Amurka amma anfi sanin sa da suna Mashmello yakasance ba Amurke ne kuma shahararren mawaki na kasar.
Kasar Haihuwa
gyara sasheAn haifa Mashmelo a kasar Amurka,yakasance mawaki ne shaharare ne yafito a wakar Sillent.shida shahararen mawakin nan Khalid.
Shekarun Haihuwa
gyara sasheAn haifa Cristopher Comstock a ranar 19 ga watan mayu shekara ta alif 1992, a garinPhiladelphia Pennsylvania United State of America.
Makaranta
gyara sasheMashmello yayi makaranta a The Shipley School.Ta kasar Amurka.