Clarisse Rasoarizay (an haife ta a ranar 27 ga watan Satumba, 1971) 'yar wasan tsere ce mai nisa (Long-distance runner) daga Madagascar, wacce ta wakilci ƙasarta ta haihuwa ta Afirka a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004 a Athens, Girka. Ta lashe tseren gudun fanfalaƙi (marathon) na mata a shekarar 2003 All-Africa Games a Abuja, Nigeria da 1997 Jeux de la Francophonie.[1]
Clarisse Rasoarizay |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
27 Satumba 1971 (53 shekaru) |
---|
ƙasa |
Madagaskar |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
Dan wasan tsalle-tsalle |
---|
Athletics |
---|
Records |
---|
Specialty |
Criterion |
Data |
M |
---|
| |
Personal marks |
---|
Specialty |
Place |
Data |
M |
---|
| |
|
|
|
|
Nauyi |
40 kg |
---|
Tsayi |
150 cm |
---|
- Mita 5000 - 16:20.30 mintuna (1998) - rikodin na ƙasa. [1]
- Mita 10,000 - 33:00.44 mintuna (2003) - rikodin na ƙasa.
- Marathon - 2:38:21 hours (2003) - rikodin na ƙasa.
- ↑ 1.0 1.1 Malagasy athletics records Archived
2007-09-26 at the Wayback Machine
- Clarisse Rasoarizay at World Athletics