Claribel Alegría
Florence Nwanzuruahu Nkiru nwapa (An haita ranar 13 ga watan Janairu, shekarar 1931 a Oguta, – 16 Oktoba 1993). Ta kasance marubuciya ce, 'yar Najeriya, wacce ake mata laƙabi da sunan, Uwar Adabin Afirka na zamani.
Claribel Alegría | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Clara Isabel Alegría Vides |
Haihuwa | Estelí (en) , 12 Mayu 1924 |
ƙasa |
Nicaragua Salvador |
Harshen uwa | Yaren Sifen |
Mutuwa | Managua, 25 ga Janairu, 2018 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Darwin J. Flakoll (en) 15 ga Afirilu, 1995) |
Karatu | |
Makaranta | George Washington University (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Malamai | Juan Ramón Jiménez (en) |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, ɗan jarida, marubuci, linguist (en) , mai aikin fassara, Marubuci, essayist (en) , Marubiyar yara da prose writer (en) |
Kyaututtuka | |
claribelalegria.com |
Claribel Alegría | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Clara Isabel Alegría Vides |
Haihuwa | Estelí (en) , 12 Mayu 1924 |
ƙasa |
Nicaragua Salvador |
Harshen uwa | Yaren Sifen |
Mutuwa | Managua, 25 ga Janairu, 2018 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Darwin J. Flakoll (en) 15 ga Afirilu, 1995) |
Karatu | |
Makaranta | George Washington University (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Malamai | Juan Ramón Jiménez (en) |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, ɗan jarida, marubuci, linguist (en) , mai aikin fassara, Marubuci, essayist (en) , Marubiyar yara da prose writer (en) |
Kyaututtuka | |
claribelalegria.com |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sasheClara Isabel Alegría Vides (12 ga Mayu, 1924 – Janairu 25, 2017) marubuciya, kuma ƴar jarida ƴar ƙasar Nicaragua. Ta kasance babbar murya a cikin wallafe-wallafen Amurka ta Tsakiya ta zamani . Ta yi rubutu a ƙarƙashin sunan ɓoye Claribel Alegría . An ba ta lambar yabo ta 2006 na Neustadt International for Literature . An buga littafinta na farko, Anillo de Silencio ( Ring of Silence ) a 1948. Ta yi ritaya a 2003.
Alegría daga baya ta zauna a Managua, Nicaragua. Ta mutu a ranar 25 ga Janairun 2018, tana da shekaru 93. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Muere la poeta nicaragüense Sofía Claribel Alegría (in Spanish)