Clare Ezeakacha
Clare Ezeakacha (an haifeta ranar 26 ga Mayu, 1985) yar wasan kwaikwayo ce ta Najeriya, furodusa, darektan fina-finan Najeriya, mai watsa shirye-shirye kuma mai ba da shawara ga yara,[1] wadda aka fi sani da fina-finanta Arima da Gone Gray.[2][3][4][5][6]
Clare Ezeakacha | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 26 Mayu 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Madonna University (en) Digiri a kimiyya : computer science (en) Jami'ar Najeriya, Nsukka postgraduate diploma (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai tsara fim da jarumi |
IMDb | nm9229615 |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Clare Ezeakacha a Legas amma ta ƴar asalin jihar Anambra ta Najeriya ce. Ta tafi Charles Heery Memorial Junior da Sakandare don karatun matakin farko. Ezeakacha ta yi digirin farko (BSc) a fannin Computer Science daga Jami’ar Madonna, Elele da Difloma daga Jami’ar Najeriya ta Nsukka.
Sana'a
gyara sasheClare ta fara aikinta a shekara ta 2011 a matsayin (on-air personality)[7] A shekarar 2016, ta shiga harkar shirya fina-finai, ta kuma shirya tare da ba da umarni a fina-finan masana'antar nollywood da dama, da suka haɗa da: "Jack of All Trade", "Two Wrongs", "Arima" da "Smoke" wanda aka zaɓa don Gasar Gagarumin Gajeru na shekarar 2018 a Bikin Fina-Finan Afirka.[8]
Fina-finan da aka zaba (a matsayin darakta)
gyara sashe- Smoke (2018)
- Arima (2017) [9]
- Ordinary Fellow (2018) (Matemakiyar Mai bayar da umarni)
Fina-finan da aka zaɓa (a matsayin furodusa)
gyara sasheKyauta
gyara sasheShekara | Kyauta | Iri | Fim | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2018 | Africa International Film Festival | Best Short | Smoke [15] | Ayyanawa |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin masu shirya fina-finan Najeriya
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Short Films Can Prevent Rape, Says Ezeakacha". newtelegraphng.com. 22 January 2021. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Actress, Clare Ezeakacha Exposes 'The Employee'". thenigerianvoice.com. 12 April 2017. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Charming Nollywood Movie Producer, Clare Ezeakacha Celebrates Birthday With Darling Photos". diamondcelebrities.org. 26 May 2017. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "I Was Supposed to be a Reverend Sister…Nollywood Producer, Clare Ezeakacha". thenigerianvoice.com. 29 April 2017. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "After 5years at The Convent, My Parents Were Asked to Take me Away…Producer, Clare Ezeakacha". nollywoodgists.com. 4 May 2017. Retrieved 9 August 2021.
- ↑ "ARIMA". worldfilmfair.com. 20 July 2017. Archived from the original on 9 August 2021. Retrieved 9 August 2021.
- ↑ "Moviemaking, a whole new experience – Clare Ezeakacha". dailytrust.com. 4 May 2016. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "final selection 2018". afriff.com. 12 November 2018. Archived from the original on 9 August 2021. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Arima". imdb.com. 17 July 2017. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Kidnappers Turn Against Their Leader After Kidnapping Millionaire". nigeriafilms.com. 2 March 2016. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Xplore Reviews: Gone Grey". xplorenollywood.com. 1 July 2016. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Clare Ezeakacha". imdb.com. 5 September 2017. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Actor, Rotimi Salami is now Jack of all Trade 'JOAT'". modernghana.com. 5 June 2017. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "Two Wrongs". kinopoisk.ru. 2 December 2019. Retrieved 7 August 2021.
- ↑ "AFRIFF 2018: 30 Nigerian films made it to final selection". pulse.ng. 14 November 2018. Retrieved 7 August 2021.