Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya (Bida)

Babban asibiti ta Tarayya dake Bida

Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Bida (wato Federal Medical Centre, Bida. kuma ana kiranta da FMC Bida) takasance ita ce babbar cibiyar kula da kiwon lafiya mallakin gwamnatin tarayyar Najeriya wanda tsohuwar gwamnatin soja ta Sani Abacha ce ta gina ta, an gina ta ne a shekarar 1997 kuma ita ma tana da cibiyar kula da lafiya a Bida, jihar Neja.

Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya
Bayanai
Suna a hukumance
Federal Medical Centre, Bida
Iri medical organization (en) Fassara, medical facility (en) Fassara da public hospital (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Mamallaki Jihar Neja
Tarihi
Ƙirƙira 1998
Asibitin Bidda

Cibiyar kula da lafiya tana da manyan mukamai guda uku wanda shugaban gudanarwa shine shugaban ofishin Dr Ishaq Usman, tana da waje a karamar hukumar Gurara.

Bayan zuwan jam'iyyar All Progressive Congress wato (APC), a Shekarar 2018 Hukumar Gudanarwar ta ƙaddamar da sabon memba wanda Farfesa Adewale Ministan Lafiya ya ƙaddamar don ƙirƙirar dama ga matasan da suka halarci kuma suka goyi bayan nasarar Jam'iyar (APC).[1][2]

Manazarta

gyara sashe
  1. AGBO-PAUL, AUGUSTINE. "StackPath (FMC Bids and the challenges of healthcare provision". Leadership Newspaper. Archived from the original on 30 January 2020. Retrieved 18 February 2020.
  2. Ajobe, Ahmed Tahir; Minna (2019-11-30). "FMC Bida board lauds FG on healthcare delivery". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2020-02-18. Retrieved 2020-02-18.