Choukachou ko chouk wata irin nau'in giyar gero ce ta ƙasar Benin.[1][2] [1] Ana amfani da ita sosai a arewacin Benin[2][3] da kuma birnin Parakou wata muhimmiyar cibiyar noma ce. Ana jigilar giyar zuwa kudancin Benin, Cotonou da dai sauransu ta hanyar jirgin ƙasa ko ta hanyar motoci.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Parakou". Benintourism.com. Archived from the original on October 20, 2007. Retrieved January 10, 2009. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Tourism" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 Lucy M. Long (17 July 2015). Ethnic American Food Today: A Cultural Encyclopedia. Rowman & Littlefield Publishers. p. 69. ISBN 978-1-4422-2731-6.
  3. Ken Albala (2011). Food Cultures of the World Encyclopedia. ABC-CLIO. p. 20. ISBN 978-0-313-37626-9.