Chika Anadu
Mai shirya fina-finan Najeriya
Chika Anadu kwararriyar mai shirya fina finan kasar Najeriya ce wadda aka fi sani a fim ɗin B for Boy (2013). Ta kuma rubuta gajerun fina-finai da dama.Fina-finan Anadu sun shahara wajen magance matsalolin da suka shafi wariyar jinsi da matsalolin al'adu da suka dabaibaye al'ada a Najeriya.
Chika Anadu | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Chika Anadu |
Haihuwa | Nuwamba, 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Makaranta | New York Film Academy (en) |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim, jarumi da filmmaker (en) |
IMDb | nm3707726 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.