Charles Bambridge An haife shi a shekara ta 1858 - ya mutu a shekara ta 1935) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila Me kwazo Yakasance yana buga wasa masu yawa a kasar ingila.

Charles Bambridge
Rayuwa
Haihuwa Ingila, 30 ga Yuli, 1858
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa Surrey (en) Fassara, 8 Nuwamba, 1935
Karatu
Makaranta Malvern College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Upton Park F.C. (en) Fassara-
  England men's national association football team (en) Fassara1879-18871811
Corinthian Casuals F.C. (en) Fassara1886-1889
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe