Carolina Martene Miranda Morais aka Carol (An haife ta a ranar 13 ga watan Afrilu, 1986) 'yar wasan ƙwallon hannu ce daga Angola. Ta taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta Angola, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a Brazil da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a London.[1][2]

Carolina Morais
Rayuwa
Cikakken suna Carolina Martene Miranda Morais
Haihuwa Luanda, 13 ga Afirilu, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
Vipers Kristiansand (en) Fassara20 ga Maris, 2019-2021
 
Muƙami ko ƙwarewa right wing (en) Fassara
Wajan taroCarolina Morais

A matakin kulob din, tana taka leda a kungiyar Vipers Kristiansand ta Norway,[3] tun da ta taba taka leda a ƙungiyar ƙwallon hannu ta Primeiro de Agosto. [4]

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
  • EHF Champions League:
    • Nasara: 2020/2021
    • Wanda ya lashe lambar yabo ta Tagulla: 2018/2019
  • Gasar Norwegian:
    • Nasara: 2018/2019, 2019/2020, 2020/2021
  • Kofin Norwegian:
    • Nasara: 2019, 2020

Manazarta

gyara sashe
  1. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  2. "Carolina Morais Bio, Stats, and Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2016-02-19.
  3. "Carolina Martene Miranda MoraisPlayer" . history.eurohandball.com . Retrieved 15 May 2021.
  4. "Carolina Morais" . olympedia.org . Retrieved 15 May 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Carolina Morais at European Handball Federation

Carolina Morais at Olympics.com

Carolina Morais at Olympedia