Carol King
Carol King (haihuwa ranar 24 ga watan Yuli, 1963) ta kasance yar'Najeriya ce mai-shirin fim da kuma aikin shirye-shirye a radio, wacce akafi sani da "Jumoke" na cikin shirin TV din Everyday People.[1] ansanya Kuma amatsayin fitowarta na "mahaifiya" acikin drama na TV, Carol ta fito da dama acikin soap operas da fina-finan da suka hada da The Gods Are Still Not To Blame da Dazzling Mirage, wani fim din 2014 na drama da Tunde Kelani yayi darekta.[2]
Carol King | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 24 ga Yuli, 1963 (61 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar, Jihar Lagos |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Rayuwarta
gyara sasheCaroline King ayanzu tana zaune ne a Jihar Lagos kuma tana da aure taré da Captain Kolawole King wanda tare dashi suna da yara uku, ta sure shine bayan mutuwar aurenta na farko.[3]
Fina-finai
gyara sasheTV series
gyara sashe- I Need To Know
- Everyday People
- Tinsel
- Everyday People
- Edge of Paradise
- Blaze of Glory
- Eko Law[4]
- Emerald
- Skinny Girl In Transit
drama
gyara sashe- V Monologues
- Ajayi Crowther
- Five Maidens of Fadaka
- Prison Chronicles
- The Wives[5]
Finafinai
gyara sashe- Pasito Dehinde
- Dazzling Mirage
- For Colored Girls
- The Gods Are Still Not To Blame
- Journey To Self
- North East
Manazarta
gyara sashe- ↑ Adeola Adeyemo (18 April 2013). "From TV to the Big Screen! Nigerian Soap Opera Sweetheart Carol King stars in "The Gods Are Still Not To Blame" alongside Ireti Doyle, Nobert Young, Gabriel Afolayan & More, Speaks on Her Family, Career & Movie Role". BellaNaija. Retrieved 25 August 2015.
- ↑ Olamide Jasanja (10 April 2013). "Bukky Ajayi, Dele Odule, Ireti Doyle, Nobert Young star in movie adaptation of 'The gods are not to blame'". Nigerian Entertainment Today. Archived from the original on 20 June 2017. Retrieved 25 August 2015.
- ↑ Bolatito Adebayo (5 June 2011). "CAROLINE KING: MY MAN COMES BEFORE ACTING". Nigeria Films. Archived from the original on 12 May 2016. Retrieved 25 August 2015.
- ↑ Chidumga Izuzu (23 July 2015). "Watch Monalisa Chinda, Carol King, Bimbo Manuel, Ronke Oshodi Oke in teaser". Pulse Nigeria. Archived from the original on 19 August 2015. Retrieved 25 August 2015.
- ↑ "Kate Henshaw, Carol King, Others Star In The Wives". P.M. News. 11 July 2011. Retrieved 25 August 2015.