Caleb Ansah Ekuban (an haife shi 23 Maris 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A. An haife shi a Italiya, kuma yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana.

Caleb Ekuban
Rayuwa
Haihuwa Villafranca di Verona (en) Fassara, 23 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AC ChievoVerona (en) Fassara2012-201700
F.C. Südtirol (en) Fassara2013-201471
  A.C. Lumezzane (en) Fassara2014-2015102
A.C. Renate (en) Fassara2015-
Leeds United F.C.2017-2019
  Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana2019-133
Trabzonspor (en) Fassara2019-2021
  Genoa CFC (en) Fassara2021-737
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 80 kg
Tsayi 182 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe