Bryan Dabo
Bryan Boulaye Kevin Dabo (an haife shi ranar 18 ga watan Fabrairu 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Burkinabe wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar TFF First League Çaykur Rizespor.[1][2][3]
Bryan Dabo | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Marseille, 18 ga Faburairu, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 7 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 79 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 187 cm |
Aikin kulob/Ƙungiya
gyara sasheMontpellier
gyara sasheDabo ya fara taka leda tare da Montpellier a ranar 16 ga Mayu 2010 a cikin nasara da ci 3-1 a kan Paris Saint-Germain wanda ya zo a matsayin wanda zai maye gurbin Geoffrey Dernis a mintuna 84. Ya fara wasansa na farko da Bastia.[4][5]
Blackburn Rovers (lamuni/Aro)
gyara sasheA ranar 28 ga Janairu 2014, Dabo ya rattaba hannu a kungiyar Blackburn Rovers ta Championship a matsayin aro tare da zabin yarjejeniyar dindindin. Ya kasance mai maye gurbin da ba a yi amfani da shi ba a wasan da suka ci Blackpool da ci 2-0. Ya buga cikakkun mintuna 90 da Blackburn Rovers U21 da Tottenham U21.[6][7]
Saint-Étienne
gyara sasheA watan Yunin 2016, Dabo ya shiga abokan hamayyar gasar Montpellier AS Saint-Étienne kan kwantiragin shekaru hudu.[8]
Fiorentina
gyara sasheA ranar 30 ga watan Janairu 2018, ya shiga Fiorentina, inda ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru uku da rabi. Ya zura kwallonsa ta farko a gasar Seria A a wasan da suka doke Genoa da ci 3-2, inda ya ci kwallon. Kwallon da ya ci ta biyu ta zo ne a kakar wasa ta 2018/2019, a wasan da suka yi nasara da ci 3-1 a wasan hamayya da Empoli.[9]
Lamuni zuwa SPAL
gyara sasheA ranar 13 ga Janairu, 2020, ya shiga SPAL akan aro tare da zaɓin siye.
Benevento
gyara sasheA watan Satumba na 2020, Dabo ya koma sabuwar kungiyar Benevento da ta ci gaba a kan yarjejeniyar dindindin. Ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru 2 tare da Stregoniy.[9]
Çaykur Rizespor
gyara sasheA ranar 19 ga Yuli, 2021, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da ƙarin zaɓi na shekara guda tare da kulob din Çaykur Rizespor na Turkiyya.
Ayyukan kasa
gyara sasheAn haifi Dabo a Faransa mahaifinsa ɗan Burkinabe kuma Mahaifiyarsa ita 'yar Mali ce. Ya wakilci tawagar kwallon kafar Faransa ta kasa da shekara 21 sau daya, a wasan sada zumunci a shekarar 2013. An kira shi zuwa tawagar kwallon kafa ta Burkina Faso, da kuma tawagar kwallon kafa ta Mali a 2016. Ya buga wasansa na farko a Burkina Faso a ranar 22 ga watan Maris 2018.
Rayuwa ta sirri
gyara sasheA ranar 21 ga Nuwamba, 2020 an gwada yana dauke cutar COVID-19.
Kwallayensa na kasa
gyara sashe- Maki da sakamako ne suka zura kwallaye a ragar Burkina Faso.
A'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 12 Nuwamba 2020 | Stade du 4 Août, Ouagadougou, Burkina Faso | </img> Malawi | 3-1 | 3–1 | 2021 neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
Kididdigar sana'a/Aiki
gyara sasheKulob/Ƙungiya
gyara sashe- As of match played 12 April 2021.
Club | Season | League | Cup1 | Continental2 | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Montpellier | 2009–10 | Ligue 1 | 1 | 0 | 0 | 0 | – | – | 1 | 0 | ||
2011–12 | 0 | 0 | 0 | 0 | – | – | 0 | 0 | ||||
2012–13 | 16 | 0 | 3 | 0 | – | – | 19 | 0 | ||||
2013–14 | 2 | 0 | 0 | 0 | – | – | 2 | 0 | ||||
Blackburn (loan) | 2013–14 | Championship | 0 | 0 | 0 | 0 | – | – | 0 | 0 | ||
Montpellier | 2014–15 | Ligue 1 | 21 | 2 | 1 | 0 | – | – | 22 | 2 | ||
2015–16 | 36 | 5 | 3 | 0 | – | – | 39 | 5 | ||||
Total | 76 | 7 | 7 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 83 | 7 | ||
Saint-Étienne | 2016–17 | Ligue 1 | 14 | 0 | 3 | 0 | 5 | 0 | – | 22 | 0 | |
2017–18 | 16 | 2 | 1 | 0 | – | – | 17 | 2 | ||||
Total | 30 | 2 | 4 | 0 | 5 | 0 | 0 | 0 | 39 | 2 | ||
Fiorentina | 2017–18 | Serie A | 10 | 1 | 0 | 0 | – | – | 10 | 1 | ||
2018–19 | 23 | 1 | 3 | 0 | – | – | 26 | 1 | ||||
Total | 33 | 2 | 3 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 36 | 2 | ||
SPAL (loan) | 2019–20 | Serie A | 16 | 1 | 1 | 0 | – | – | 17 | 1 | ||
Benevento (loan) | 2020–21 | 18 | 0 | 0 | 0 | – | – | 18 | 0 | |||
Career total | 173 | 12 | 15 | 0 | 5 | 0 | 0 | 0 | 193 | 12 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bryan Dabo". ligue1.com. Retrieved 11 August 2012.
- ↑ Bryan Dabo" . worldfootball.net. Retrieved 11 August 2012.
- ↑ The Football Association List of Players under Written Contract Registered Between 01/02/2014 and 28/02/2014". The Football League. February 2013. p. 1. Retrieved 28 April 2014.
- ↑ Montpellier dans le Top 10". Sport24. Retrieved 11 February 2014.
- ↑ "PSG 1 Montpellier 3" Soccerway. Retrieved 11 February 2014.
- ↑ Rovers U21s 2 Tottenham U21s 2". Rovers. Retrieved 11 February 2014.
- ↑ Bryan Dabo makes Blackburn Rovers move". Football League. Archived from the original on 6 February 2014. Retrieved 11 February 2014.
- ↑ Bryan Dabo (Montpellier) à Saint-Etienne (officiel)". L'Équipe (in French). 24 June 2016. Retrieved 6 January 2019.
- ↑ 9.0 9.1 Dabo è un calciatore del Benevento. Alla Fiorentinail giovane Gentile" (Press release) (in Italian). Benevento. 15 September 2020.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Bryan Dabo at FootballDatabase.eu
- Bryan Dabo at the French Football Federation (in French)
- Bryan Dabo at the French Football Federation (archived) (in French)
- Bryan Dabo at Soccerway
- Bryan Dabo at National-Football-Teams.com