Bitrus Akpatason
Peter Akpatason (an haife shi a ranar 28 ga watan watan Nuwamba, 1964) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar Akoko-Edo na jihar Edo, Najeriya. [1] [2]
Bitrus Akpatason | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
3 ga Yuli, 2019 - District: Akoko-Edo
ga Yuni, 2015 - District: Akoko-Edo
6 ga Yuni, 2011 - | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 1964 (60/61 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Akpatason ne a ranar 28 ga watan Nuwamba, 1964, a Uneme Nekwah a Akoko Edo na jihar Edo. Ya halarci Grammar Akoko Edo don karatun sakandare a shekarar 1982, kafin ya wuce Kwalejin Ilimi da ke Warri, Jihar Delta. [1]
Sana'a
gyara sasheAkpatason ya yi aiki da kamfanin Shell Petroleum Development Company of Nigeria kafin ya shiga harkar siyasa a shekarar 2011. Tsohon shugaban kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya (NUPENG) ne tsakanin shekarun 2001 zuwa 2009. [3]
Siyasa
gyara sasheA shekarar 2011, Akpatason ya tsaya takara kuma ya lashe zabe a matsayin mamba mai wakiltar mazaɓar Akoko Edo ta jihar Edo a majalisar wakilai. 2019 - 2023, ya zama mataimakin shugaban masu rinjaye na majalisar ta 9. 2023 har zuwa yau, shi ne Shugaban Kwamitin Sadarwa na Majalisar a Majalisa ta 10.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Hon. Ohiozojeh Akpatason biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2022-09-06. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ Mbamalu, Socrates (2021-07-12). "CLOSE-UP: Who is Peter Akpatason, the Lawmaker Supervising Multimillion-Naira Failed Projects in Edo?". Foundation For Investigative Journalism (in Turanci). Retrieved 2022-09-06.
- ↑ admin. "NUPENG Former President, Comrade Akpatason Decorated As Asst. Commissioner, Lagos State Scout Council" (in Turanci). Retrieved 2024-10-06.