Biodun Obende (an haife ta a 14 ga Yunin 1987) tsohuwar 'yar wasan kwallon kafa ta mata ce ta Najeriya da ta yi wasa a Finland. [1] taci gasar wacce tafi kowa saka kwallo a raga a kasar Finland.

Biodun Obende
Rayuwa
Haihuwa Ajegunle, 14 ga Yuni, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Rayuwa gyara sashe

An haifi Obende a Ajegunle a cikin 1987 a cikin gidan auren mata da yawa tare da 'yan uwanta tara. Tana da yayye maza bakwai da kane ɗaya. [2]

Uche Eucharia ce ta gayyace ta ta buga kwallon kafa a kasar Finland inda take wasa da wasu ‘yan Najeriya. Ta zo ne a watan Afrilu na 2007 kuma yanzu tana wasa da Kokkolan Palloveikot . Ta fara wasa da kungiyar NiceFutis ta kasar Finland [1] kuma ita ce ta fi kowa zira kwallaye a wannan shekarar.

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Biodun Obende, Soccerway, Retrieved 2 February 2016
  2. Hard tackles from-boys-made-me-a-better-player-Obende, TheNigerianVoice.com, Retrieved 2 February 2016