Biobarakuma Degi (an haife shi ranar 22 ga watan Fabrairu 1959). Ɗan Najeriya, daga jihar Bayelsa, kuma dan siyasa ne, wanda ke wakiltar jihar Bayelsa ta gabas a majalisar ƙasa.[1]

Farkon rayuwa gyara sashe

Biobarakuma ya fito ne daga garin Basambiri, Nembe ta jihar Bayelsa. A shekarar 1990, a kammala karatunsa da digiri a fannin noma da tattali a jami'ar jiha ta Rivers. Sannan ya zarce yacigaba da karatun nasa a wannan makarantar dai har seda ya samu kwalin sa na biyu.[2]

Manazarta gyara sashe