Fata
Fata: wani abuce da ke jikin Dan Adam, ko Dabba, wanda ta lullube naman jikin shi. Fata nada karfi sosai ta yadda da wuya wani abu ya fasa cikin sauki. Mutane da dabbobi duk suna dauke da fata a jikin su.
fata | |
---|---|
organ type (en) da class of anatomical entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | animal organ (en) , animal product (en) , particular anatomical entity (en) da sensory organ (en) |
Amfani | protection (en) |
Karatun ta | dermatology (en) |
Development of anatomical structure (en) | skin development (en) |
Alaƙanta da | subcutaneous bursa (en) |
Hashtag (en) | skin |
Has characteristic (en) | complexion (en) |
NCI Thesaurus ID (en) | C12470 |
Kariya
gyara sasheFata tana kare mutane da dabbobi daga zafin rana da ruwa da kuma iska. Fata yanada muhimmancin gaske a jikin dan Adam.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.