Benjamin Moukandjo, (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya fara buga wasan ƙwallo wa Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2011.

Benjamin Moukandjo
Rayuwa
Haihuwa Douala, 12 Nuwamba, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Kameru
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kadji Sports Academy (en) Fassara2005-2007
  Cameroon national under-20 football team (en) Fassara2006-2007
  Cameroon national under-23 football team (en) Fassara2007-2008
  Stade Rennais F.C. (en) Fassara2007-2009142
Kadji Sports Academy (en) Fassara2007-20071512
  Entente SSG (en) Fassara2008-2009110
  Entente SSG (en) Fassara2009-2009110
Nîmes Olympique (en) Fassara2009-2011468
AS Monaco FC (en) Fassara2011-2011163
  A.S. Nancy-Lorraine (en) Fassara2011-20148919
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru2011-
  Stade de Reims (en) Fassara2014-2015318
F.C. Lorient (en) Fassara5 ga Augusta, 2015-13 ga Yuli, 2017
R.C. Lens (en) Fassara11 Satumba 2019-23 ga Janairu, 2020
Valenciennes F.C. (en) Fassara23 ga Janairu, 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 12
Nauyi 74 kg
Tsayi 179 cm
Benjamin Moukandjo a shekara ta 2017.
Benjamin Moukandjo
Benjamin Moukandjo
Benjamin Moukandjo
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe