Benjamin Komla Kpodo

Dan siyaasan Ghana

Benjamin Komla Kpodo (An haifeshi ranar 22 ga watan Disamba, 1953) ɗan siyasan ƙasar Ghana ne kuma ɗan majalisar dokoki ta bakwai na Jamhuriya ta huɗu ta Ghana mai wakiltar Mazabar Ho ta Tsakiya a Yankin Volta akan tikitin Jam'iyyar National Democratic Congress.[1]

Benjamin Komla Kpodo
Member of the 8th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2021 -
District: Ho Central Constituency (en) Fassara
Election: 2020 Ghanaian general election (en) Fassara
Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2017 -
District: Ho Central Constituency (en) Fassara
Election: 2016 Ghanaian general election (en) Fassara
Member of the 6th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017
District: Ho Central Constituency (en) Fassara
Election: 2012 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 22 Disamba 1953 (70 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Ghana Digiri a kimiyya : business administration (en) Fassara
Jami'ar jahar Lagos Master of Science (en) Fassara : accounting (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da accountant (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara
Hutun dan siyasa Benjamin Komla Kpodo
jadawalim taro na infanta Wikipedia

Rayuwar mutum

gyara sashe

Shi Kirista ne (Evangelical Presbyterian).

Yana da aure, yana da yara bakwai.[1]

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Kpodo a ranar 22 ga Disamba, 1953. Ya fito ne daga Tanyigbe, wani gari a Yankin Volta na Ghana.[1] Ya sami digirinsa na farko a zabin Gudanarwa-Accounting daga Jami'ar Ghana a 1980. Ya sami digiri na biyu na kimiyyar lissafi a Jami'ar Legas a 1991.[1]

Kpodo memba ne na National Democratic Congress (NDC). A cikin 2012, ya yi takarar kujerar Ho Central akan tikitin majalisar NDC ta shida na jamhuriya ta huɗu kuma ya ci nasara.[1] Ya ci gaba da rike kujerar sa a babban zaben kasar Ghana na shekarar 2016, inda ya lashe kashi 79.5% na kuri'un.[2] A zaben 2020, ya lashe kashi 85% na kuri'un don sake rike kujerar sa.[3]

  • Jami'in Kudi, Jami'ar Ilimi, Winneba[1]
  • Dan majalisa (7 ga Janairu, 2013 - yanzu; wa'adi na biyu)[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 1.5 1.6 "Ghana MPs - MP Details - Kpodo, Komla Benjamin". www.ghanamps.com. Retrieved 2020-02-06.
  2. "2016 Election - Ho Central Constituency Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 12 January 2021.
  3. "2020 Election - Ho Central Constituency Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 12 January 2021.