Bello Turji
Jagoran gungun ƴan ta'adda a Najeriya
Bello Turji Kachalla wanda aka fi sani da Turji wani jagoran yan ta'adda ne a Najeriya wanda ya addabi yankin Arewacin Najeriya Musamman jihohin Zamfara, Sokoto da Neja. An haifi Turji a karamar hukumar Shinkafi, Jihar Zamfara dake Arewacin Najeriya a shekarar alif 1994.[1][2][3]
Bello Turji | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jihar Zamfara, 1994 (29/30 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mai-ta'adi da bandit (en) |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Ƴan ƙungiyar fashi a Najeriya |
Turji ne wanda ya jagoranci wani gungun yan fashi a Zamfara wanda suka kai wani mummunan hari da yayi sanadiyar mutuwar sama da mutane 200 wanda galibin su mata ne da ƙananan yara (Kisan kiyashin Zamfara na 2022).[4][5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Abdulaziz, Abdulaziz (6 March 2022). "How I Joined Banditry And Why I Want To Quit – Bello Turji". dailytrust.ng.com. Retrieved 18 April 2022.
- ↑ Babangida, Mohammed (3 January 2022). "Amidst military offensive, notorious bandit Turji releases 52 kidnap victims". premiumtimesng.com. Retrieved 18 April 2022.
- ↑ "Nigerian Military Raids Turji's Hideout, Kills Scores of Bandits in Zamfara, Sokoto Forests". prnigeria.com. 19 December 2021. Retrieved 18 April 2022.
- ↑ "At least 200 dead in bandit attacks in northwest Nigeria". Al Jazeera. Archived from the original on 9 January 2022. Retrieved 9 January 2022.
- ↑ "Endless massacres by Islamists in Nigeria: Boko, ISIS, Turji loyalists, Fulani, and others | Modern Tokyo Times". 10 January 2022. Archived from the original on 10 January 2022. Retrieved 10 January 2022.
- ↑ Gabriel, John (9 January 2022). "Zamfara killings: You'll never know peace – University don curses bandits, sponsors". Daily Post Nigeria. Archived from the original on 9 January 2022. Retrieved 10 January 2022.