Barbara Soky
Barbara Soky (sunanta na yanka Bara Sokoroma ) 'yar fim ce ta Nijeriya kuma tsohuwar mawaƙiya ce wacce ta yi fice a cikin shirye-shiryen TV mai suna Mirror in the Sun. Bayan hutu da tai a shekarun 80s zuwa 90s, Soky ta farfado da aikinta na wasan kwaikwayo, inda ta fito a fina -finan Nollywood game da shirye-shiryen telebijin.[1]
Barbara Soky | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2435601 |
Wasan Kwaikwayo
gyara sasheshiri na farko da tayi shine a matsayin mai rikon mukamin Rosemary Hart a cikin shirin NTA Inside Out. Asalin shirin da tashar NTA Port Harcourt ke gabatarwa, sitcom ya samu karbuwa a duk Gabashin Najeriya hakan biyo bayan sanarwa da aka gabatar tsakanin wasu tashoshin NTA ta hangar musaya. Soky ya kuma kasance tare da Adiela Onyedibia a cikin shirin You Can't Take Your Wife to New York,, shiri game da jakadan Najeriya tare da matar da ba ta iya karatu ba. Bayan shirin Inside Out ya ƙare, haifaffar Jihar Rivers, Soky ta koma Lagos inda ta fito a matsayin tauraruwa Lola Fani-Kayode a cikin shirin Mirror in the Sun.
Was kwaikwayon da ta fito s matsayin Yinka Fawole, budurwa ce mai ban sha'awa da ke soyayya da mutane biyu masu mabambanta hali, taysa ta zama tauraruwar ƙasa kuma ta kai ga talla ga kamfanin Jik Bleach. Soky yana daga cikin castan wasan kwaikwayo na Ripples a matsayin lauya mara sa'a ta garin Daphne Wellington-Cole, daga 1988 zuwa 1993.[2][3]
Bayan ta kwashe hutun shekaru 13 ana wanda ya sama mata gabatarwa a gidan talabijin, Soky ta koma wasan kwaikawyo tare da Amaka Igwe production Solitaire a matsayin Nkoyo Broderick, mace mai niyyar kare dukiyar ahalinta.[4]
Waƙa
gyara sasheA cikin 1986, Soky ta fitar da kundi Koma Wurare a ƙarƙashin Records na Mercury. [5] Kafin ta samun izinin rijistar rikodin, aka fara sera sakar halinta na Rosemary a Cikin shirin nside Out.
Lambobin yabo
gyara sasheA cikin 2013 Soky ta zama gwarzuwar mai bin Jaruma (Best Actress in a Supporting Role) a Kyautar Finafinan Nollywood na shekara ta 2013 saboda rawar da ta taka a fim din Bridge of Hope. A shekarar 2014 ma ta samu irin wannan takarar domin rawar da ta taka a fim din Brothers Keeper a bikin bayar da kyaututtuka na Afirka.
Rayuwar mutum
gyara sasheSoky yana da 'ya mace, Maxine.[6]
Filmography
gyara sasheYear | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
2004 | Standing Alone 2 | Lady Claudia | Drama |
2006 | Saviour | Cynthia | Drama |
2008 | Mission to Nowhere | Naomi Adams | Drama |
2010 | Tango with Me | Uzo's Mother | Drama / Family / Romance |
2012 | Mr. and Mrs. | Mrs. Abah | Drama / Family / Romance |
2012 | Black November | Ebiere's Mother | Action / Crime / Drama / Thriller |
2013 | Lonely Heart | Tiana | Drama |
2014 | Brother's Keeper | Mrs. Nwankwo | Thriller |
2018 | Love, Food and Everything in Between | Ngozi | Romance |
2021 | Marrying a Campbell | Granny D | Comedy |
2021 | Andauotu | Ageless Goddess | Drama |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Wicked people put my life in jeopardy.........Barbara Soky". modernghana.com. Retrieved 14 August 2014.
- ↑ "Acting's my calling, so I am back and better –Barbara Soky". mydailynewswatchng.com. Archived from the original on 4 September 2014. Retrieved 14 August 2014.
- ↑ "My Regrets as an actress - Barbara Soky". nationalmirroronline.net. Archived from the original on 12 December 2012. Retrieved 14 August 2014.
- ↑ Barbara Soky is Back
- ↑ Barbara Soky Going Places
- ↑ "Clem Ohameze". The Guardian. 12 May 2018. Retrieved 3 October 2023.
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Barbara Soky on IMDb