Bantu Mzwakali (an haife shi a ranar 9 ga watan Nuwamba shekara ta 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar Al-Shaeib ta Saudiyya. [1]

Bantu Mzwakali
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 9 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  South Africa national under-20 football team (en) Fassara2012-
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 178 cm

Sana'a gyara sashe

Mzwakali ya fara aikinsa da Ajax Cape Town . [2]

Ya fito ne daga Gugulethu da ke kan titin Cape Flats . [3]

IK Brage gyara sashe

A ranar 23 ga Janairu 2020, Mzwakali ya koma kulob din Superettan na Sweden IK Brage kan yarjejeniyar shekara guda.

Al-Shai'ib gyara sashe

A ranar 12 ga Janairu, 2024, Mzwakali ya shiga Al-Shaeib . [4]

Manazarta gyara sashe

  1. Bantu Mzwakali at Soccerway
  2. Bantu Mzwakali in an interview about his move to IK Brage and life in Sweden facebook.com
  3. "Web Page Under Construction".
  4. "Bantu Mzwakali مرحبا بك في #نادي_الشعيب".