Bam din Musayyib na 2005
Harin Bam din Musayyib na 2005 harin kunar bakin wake ne a wata kasuwa a Musayyib, Iraki, wani gari mai nisan mil 35 kudu da Bagadaza a ranar sha shida ga watan Yulin 2005.
| ||||
Iri | bomb attack (en) | |||
---|---|---|---|---|
Kwanan watan | 16 ga Yuli, 2005 | |||
Wuri | Musayyib (en) | |||
Adadin waɗanda suka rasu | 100 | |||
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 150 |
Maharin ya tayar da bama-baman da ke jikinsa a wata kasuwa mai cunkoson jama'a, inda daruruwan mutane suka zo yin cefane kuma suka gauraya bayan tsananin zafin ranar ya lafa. Harin ya faru ne a lokacin da wata tankar mai dauke da gas din girki ke wucewa, lamarin da ya haifar da mummunar gobara da ta lalata gine-gine da dama, ciki har da wani masallacin Shi'a da ke kusa inda masu ibada ke fitowa daga sallar magariba.
Manazarta
gyara sasheHanyoyin hadin waje
gyara sashe- MUSAYYB MAI BAYA
- Yawan Mutuwa Ya Karu zuwa 100 a Fashewar Kai A Iraki Jaridar Washington Post