Balarabe Shehu Kakale ɗan siyasar Najeriya ne, likita kuma daga baya ya shiga siyasa. Ya taɓa zama Kwamishinan Lafiya da Bulged planhing a Jihar Sakkwato[1] sannan ya zama ɗan Majalisar Wakilai, mai wakiltar mazaɓar Dange, Shuni, Tureta da Bodinga a Jihar Sakkwato kuma a halin yanzu shi ne Shugaban Kwamitin Majalisar Dokokin Najeriya/Brazil.

Balarabe Shehu Kakale
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

26 Nuwamba, 2019 -
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Manazarta gyara sashe