Bagudo

Karamar hukuma ce a Najeriya

Bagudo ko Bagudu karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya, Sunan shugaban karamar hukumar Muhammad kaura Danhakimi.

Bagudo

Wuri
Map
 11°24′N 4°12′E / 11.4°N 4.2°E / 11.4; 4.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
Labarin ƙasa
Yawan fili 4,782 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

yawan filing karamar hukumar bagudo 7,765