Bachir Mané
Bachir Mouhamed Mané, (an haife shi a ranar 20 ga watan Disamba shekara ta 1997). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal, wanda ke taka leda a ƙungiyar Seria ta Italiya Angri .[1]
Bachir Mané | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 1 ga Janairu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aikin kulob
gyara sasheYa buga wasansa na farko a Seria C don Fermana a ranar 27 ga watan Agusta na shekarar 2017 a wasan da suka yi da Ravenna . [2]
A ranar 1 ga Agusta 2019, ya koma Fermana a kan aro.[3]
Kwantiraginsa da Carpi ya ƙare ta hanyar amincewar juna akan 24 Satumba 2020. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ufficiale: ecco Rossoni e Grieco dalla Fermana, a cui vanno Petrucci, Manè, Venturi e Soragna" (Press release) (in Italian). Carpi. 1 August 2019. Archived from the original on 30 November 2020. Retrieved 25 March 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Game Report by Soccerway". Soccerway. 27 August 2017.
- ↑ "Ufficiale: ecco Rossoni e Grieco dalla Fermana, a cui vanno Petrucci, Manè, Venturi e Soragna" (Press release) (in Italian). Carpi. 1 August 2019. Archived from the original on 30 November 2020. Retrieved 25 March 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Mercato: Risolto il contratto con il mediano Bachir Manè" (in Italian). Carpi. 24 September 2020. Archived from the original on 25 October 2020. Retrieved 25 March 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)