Ayuba Ganiyu Adele ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai a yanzu a majalisar wakilai ta 10, mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Alimosho tun watan Yuni 2023.[1] Ya ɗauki nauyin kudirori 12 tare da gabatar da kudurori da dama a majalisar dokokin ƙasar.[2]

Ayuba Ganiyu Adele
Rayuwa
Haihuwa 7 ga Yuli, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Aikin siyasa

gyara sashe

Ganiyu ɗan jam'iyyar All Progressive Congress (APC) ne. Ya shiga siyasa ya kuma lashe kujerar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar Alimosho da kuri’u 41,703. Ya kasance mamba mai riƙo da ke wakiltar Alimosho tun watan Yuni, 2023.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "58TH BIRTHDAY: Ayuba celebrates, appreciates Gov. Sanwo-Olu". Alimosho Today. Retrieved 2024-11-25.
  2. Nigeria, Voice of Nigeria (2024-06-20). "House of Representatives Moves To Restore Public Confidence In Judiciary". Voice of Nnigeri. Retrieved 2024-11-25.
  3. sulaiman, Goni (2024-06-20). "House Urges Comprehensive Judicial Reform To Restore Public Confidence". Indepedent.ng. Retrieved 2024-11-25.