Ayibatonye Owei
Ayibatonye Owei (An haifishi ranar 12 ga watan Yuli, 1957) a jihar legas. Shekaru kaɗan kafin samun yancin Najeriya. Ya tashi ne a Sangana Akassa a karamar hukumar Brass a Jihar Bayelsa.[1]
Ayibatonye Owei | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 12 ga Yuli, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jos |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | likita, gynecologist (en) da obstetrician (en) |
Karatu
gyara sasheYayi karatun piramare a makarantar (Apapa Methodist Primary school) a jihar legas daga shekarar 1963 zuwa 1970. Sannan yayi sakandire dinsa a (St Gregory's College) a Ikoyi daga shekarar 1971 zuwa 1975. Daga bisani yayi digirin sa a jami'ar Jos Inda ya gama a shekarar 1982. Ya karanci Likitanci a Jami'ar.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.