Ayabulela Konqobe Magqwaka
Ayabulela Konqobe Magqwaka (an haife shi a ranar 12 ga watan Janairu shekara ta 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu ( ƙwallon ƙafa) wanda ke buga wasa a Chippa United . [1]
Ayabulela Konqobe Magqwaka | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Cape Town, 12 ga Janairu, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheYa buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Afirka ta Kudu a ranar 13 ga Yuli 2021 a wasan cin kofin COSAFA na 2021 da Lesotho . Afirka ta Kudu ce ta lashe gasar.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Off-the-field issues cost AmaZulu star Ayabulela Konqobe a job, timeslive.co.za, 10 April 2019
- ↑ "Web Page Under Construction".
- ↑ "South Africa v Lesotho game report". ESPN. 13 July 2021. Retrieved 12 August 2021.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Ayabulela Konqobe Magqwaka at FootballDatabase.eu
- Ayabulela Konqobe Magqwaka at Soccerway
- Ayabulela Konqobe Magqwaka at National-Football-Teams.com