Atonye Nyingifa
Atonye Nyingifa (an haife ta a ranar 8 ga watan Disamba shekarar 1990) haifaffiyar Amurika ce mai asali da Najeriya kuma ƴar wasan ƙwallon kwando a ƙungiyar ƙwallon kwallon kwando ta Porta XI Ensino da ƙungiyar ƙwallon kafa ta Najeriya . [1]
Atonye Nyingifa | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Los Angeles, 8 Disamba 1990 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta | University of California, Los Angeles (en) | ||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | power forward (en) | ||||||||||||||||||
Tsayi | 71 in |
Gasa
gyara sasheTa shiga cikin Gwanin Afrobasket na mata na 2017.[2]