Asibitin Koyarwa na Jami'ar Olabisi Onabanjo
Asibitin Koyarwa na Jami'ar Olabisi Onabanjo (OOUTH), (wanda ake kira da, Asibitin Koyarwa na Jami'ar Jihar Ogun (OSUTH), yana cikin Sagamu, Jihar Ogun, Kudu maso Yammacin Najeriya.[1] An kafa asibitin koyarwa ne a shekarar 1986 da manufar koyar da ɗaliban likitanci daga jami’ar Olabisi Onabanjo da kuma samar da ayyukan kiwon lafiya ga ƴan asalin jihar Ogun da Najeriya baki ɗaya.[2]
Asibitin Koyarwa na Jami'ar Olabisi Onabanjo | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Olabisi Onabanjo University Teaching Hospital |
Iri | university hospital (en) , medical organization (en) , Asibiti da medical facility (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Mamallaki | Jami'ar Olabisi Onabanjo |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1986 |
oouth.com… |
Tarihi
gyara sasheAn kafa OOUTH a ranar 1 ga watan Janairu, 1986, tare da haɗin gwiwar Kwalejin Kiwon Lafiyar Kwalejin Obafemi Awolowo don ba da horon likitanci ga ɗaliban da ke karantar aikin likitancin a Jami'ar Olabisi Onabanjo. Asibitin koyarwa ya kasance a tsohon asibitin jihar, Sagamu, jihar Ogun, Najeriya. Babban Daraktan kula da lafiya (CMD) na asibitin shi ne Farfesa. AAO Laditan. Majalisar gudanarwar da gwamnatin jihar ta naɗa ne ke kula da asibitin.[3] Ya zuwa shekarar 2016, shugaban majalisar gudanarwar shine Farfesa Emmanuel O. Otolorin.[4]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "We will return OOUTH to its glorious days ― Coker". Vanguard News (in Turanci). 2020-12-19. Retrieved 2022-04-22.
- ↑ "Restoring Olabisi Onabanjo Varsity Teaching Hospital's Past Glory". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-09-25. Retrieved 2022-04-22.
- ↑ Dimeji Kayode-Adedeji. "ogun appoints new governing council oou teaching hospital". Premium Times. Retrieved 1 February 2016.
- ↑ welcome Archived 2019-12-05 at the Wayback Machine, Olabisi Onabanjo University Teaching Hospital, Retrieved 27 February 2016