Ashley Chijioke Nwosu (21 Nuwamba 1957 - 21 Afrilu 2011) ɗan wasan Najeriya ne. An haife shi ne a ranar 21 ga watan Disamba 1954 a jihar Abia, Umuahaia-Oboro a yankin kudu maso gabashin Najeriya, kuma ya rasu a ranar 21 ga watan Disamba, 2011 a wani asibitin sojoji dake Yaba, jihar Legas, a yankin yammacin Najeriya. Ya halarci makarantar firamare ta Umuigu da ke Umuahia-Oboro a jihar Abia inda ya samu takardar shedar kammala karatunsa na farko. Ya wuce makarantar sakandare ta Oboro da ke Umuahia-Oboro, jihar Abia inda ya samu takardar shedar sakandare ta yammacin Afirka.[1][2][3][4]

Ashley Nwosu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Abiya, 21 Nuwamba, 1954
ƙasa Najeriya
Mutuwa Yaba, 21 ga Afirilu, 2011
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (liver disease (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm1418051

Daga baya ya samu damar shiga a Jami'ar Nigeria, Nsukka a jihar Enugu inda ya kammala karatun digiri na farko a fannin dabbobi

Fina-finai

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Nollywood mourns Ashley Nwosu". modernghana.com. Retrieved 20 August 2014.
  2. "Ashley Nwosu's widow seeks release of husband's film". punchng.com. Archived from the original on 21 August 2014. Retrieved 20 August 2014.
  3. "What Ashley Nwosu told me – Grace, late actor's wife". vanguardngr.com. Retrieved 20 August 2014.
  4. "How Ashley Nwosu was Abandoned by Nollywood Producers while in coma". onlinenigeria.com. Retrieved 20 August 2014.