Arik Air
Kamfanin jiragen sama na Najeriya yana aiki a Afirka
Arik Air kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a biranen Lagos da Abuja, na Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar na 2002. Yana da jiragen sama sha shida, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.
![]() | |
---|---|
W3 - ARA | |
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Arik Air |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
Ƙasa | Najeriya |
Ƙaramar kamfani na |
Arik Niger (en) ![]() |
Harshen amfani | Turanci |
Used by |
Airbus A330 (mul) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Mulki | |
Hedkwata | Filin jirgin saman Lagos |
Mamallaki | Arik Air |
Tarihi | |
Ƙirƙira |
2006 2002 |
arikair.com |

